Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu
Appearance
(an turo daga C. Odumegwu Ojukwu)
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Zungeru, 4 Nuwamba, 1933 |
| ƙasa | Najeriya |
| Ƙabila | Tarihin Mutanen Ibo |
| Harshen uwa | Harshen, Ibo |
| Mutuwa | Landan, 26 Nuwamba, 2011 |
| Makwanci | Najeriya |
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (cuta) |
| Ƴan uwa | |
| Mahaifi | Louis Odumegwu Ojukwu |
| Abokiyar zama | Bianca Odumegwu-Ojukwu |
| Karatu | |
| Makaranta |
Epsom College (en) Lincoln College (en) Mons Officer Cadet School (en) |
| Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Hausa Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa da soja |
| Aikin soja | |
| Digiri |
lieutenant colonel (en) |
| Ya faɗaci | Yaƙin basasan Najeriya |
| Imani | |
| Addini | Kiristanci |
| Jam'iyar siyasa | Jam'iyyar National Party of Nigeria |
| IMDb | nm0645361 |


Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu An haife shi a ranar 4 ga watan Nuwamban, shekara ta alif 1933[1] [2]) Dan Siyasa, hafsan Sojan Nijeriya, kuma Dan Siyasan dayayi gwamna a yankin gabashin Nijeriya, dake Nijeriya a shekara ta, 1966, kuma Shugaban yankin Biafra datayi ikirarin ballewa daga Nijeriya tsakanin shekara ta, 1967 zuwa 1970. Yakasance active a Siyasar Nijeriya daga shekarar, 1983 zuwa 2011, yayin da yarasu yanada shekara, 78.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ cite web|url=http://tribune.com.ng/sat/index.php/news/5768-seast-govs-shun-ojukwus-birthday.html%7Ctitle=Ojukwu's birthday|deadurl=yes|archiveurl=https://web.archive.org/web/20111208184344/http://www.tribune.com.ng/sat/index.php/news/5768-seast-govs-shun-ojukwus-birthday.html%7Carchivedate=8 December 2011|df=dmy-all
- ↑ cite news|url=https://www.bbc.co.uk/news/world-middle-east-15905108%7Ctitle= Nigeria's ex-Biafra leader Chukwuemeka Ojukwu dies |work=BBC News | date=26 November 2011
- ↑ "Odumegwu-Ojukwu Dies At Age 78". Allafrica.com. 26 November 2011. Retrieved 22 May 2012.