Chijioke Nwakodo
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Najeriya |
| Suna | Chijioke |
| Sunan dangi | Chijioke |
| Shekarun haihuwa | 28 ga Maris, 1961 |
| Wurin haihuwa | Jihar Abiya |
| Lokacin mutuwa | ga Augusta, 2017 |
| Harsuna | Harshen, Ibo |
| Sana'a | ɗan siyasa |
| Ɗan bangaren siyasa | Peoples Democratic Party |
Chijioke Nwakodo ɗan siyasar Najeriya ne kuma ɗan kasuwa. Ya yi aiki a matsayin shugaban ma’aikatan jihar Abia na 3 daga ranar 3 ga watan Yunin 2015[1] har zuwa rasuwarsa a cikin watan Agustan 2017.[2]
Kafin naɗin nasa, ya taɓa riƙe muƙamin babban mai baiwa jihar Abia shawara kan tattalin arziƙi a zamanin gwamnatin Theodore Orji.[3]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Gwamnatin Jihar Abia
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Ukandu, Stephen (3 June 2015). "Ikpeazu appoints SSG, 14 other aides". The Punch. Archived from the original on 4 October 2015. Retrieved 3 October 2015.
- ↑ Ayo-Aderele, Adesola (11 August 2017). "Abia governor's Chief of Staff, Chijioke Nwakodo, dies in London – Family". The Punch.
- ↑ Kanu, Kanu (23 April 2013). "Abia laying better future for youths via empowerment projects – Nwakodo". The Daily Independent. Archived from the original on 3 October 2015. Retrieved 3 October 2015.