Christy Ucheibe
Appearance
Christy Ucheibe | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | jahar Kano, 25 Disamba 2000 (23 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Harshen, Ibo | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.7 m |
Christy Onyenaturuchi Ucheibe (an haife ta 25 ga watan Disamba, 2000) ta kasan ce ƙwararriyar yar wasan ƙwallon ƙafa ta Nijeriya wacce take buga wasa a matsayin yar wasan tsakiya ta Benfica.[1]
Klub din
[gyara sashe | gyara masomin]Ta taka leda a Nasarawa Amazons a kakar 2018.[2]
A cikin 14 Fabrairu 2020 ta sanya hannu kan Benfica kan yarjejeniyar shekaru uku da rabi.[1]
Ayyukan duniya
[gyara sashe | gyara masomin]An zabi Ucheibe a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA U-17 na shekarar 2014 da kuma gasar cin kofin duniya ta mata ta mata ‘yan kasa da shekara 20 [3].A gasar da ta gabata ta buga wasanni uku daga farko.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Christy Ucheibe contratada!". www.slbenfica.pt (in Harshen Potugis). Retrieved 2020-02-15.
- ↑ "Rasheedat Ajibade tops Nigeria squad for U20 Women's World Cup". Goal.com. 26 July 2018. Retrieved 25 December 2018.
- ↑ "U-20 WWC: Falconets to depart Austria for France Thursday". Today NG. 1 August 2018. Retrieved 25 December 2018.
- ↑ "FIFA U-20 Women's World Cup France 2018 - Nigeria". FIFA.com. 1 August 2018. Archived from the original on 24 December 2018. Retrieved 25 December 2018.
Hanyoyin haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Christy Ucheibe at Soccerway