Jump to content

Temi Ejoor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Temi Ejoor
Gwamnan jahar abi'a

14 Satumba 1994 - 22 ga Augusta, 1996
Chinyere Ike Nwosu - Moses Fasanya
gwamnan jihar Enugu

9 Disamba 1993 - 14 Satumba 1994
Okwesilieze Nwodo - Mike Torey
Rayuwa
Cikakken suna Temi Ejoor
Haihuwa Ughelli
ƙasa Najeriya
Ƙabila Urhobo (en) Fassara
Harshen uwa Urhobo (en) Fassara
Karatu
Makaranta Kwalejin Hussey Warri
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Hausa
Urhobo (en) Fassara
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

An haifi Temi Ejoora Ughelli a  Jihar delta.[1] Navy Captain Temi Ejoor (mai ritaya) na daya daga cikin hafsoshin soja (MILAD) da suka yi aiki a gwamnatin marigayi Janar Sani Abacha. Ya kasance mai kula da jihar Enugu daga watan Disamba 1993 zuwa Satumba 1994, kafin daga bisani a koma jihar Abia, inda ya yi aiki a wannan matsayi har zuwa watan Agustan 1996. Wannan tsohon hafsan sojan ruwa haifaffen jihar Delta, wanda yayi aiki a jihar enugu.[2]