Jump to content

Uchechukwu N. Maduako

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Uchechukwu N. Maduako
mutum
Bayanai
Bangare na Majalisar Wakilai (Najeriya)
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Sana'a ɗan siyasa
Muƙamin da ya riƙe mamba a majalisar wakilai ta Najeriya, da mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,
Ɗan bangaren siyasa Peoples Democratic Party

Uchechukwu N. Maduako ɗan siyasar Najeriya ne kuma ɗan majalisar wakilai ta 4 kuma majalissar ƙasa ta 5 mai wakiltar mazaɓar Isuikwuato/Umunneochi ta jihar Abia ƙarƙashin tutar jam'iyyar People's Democratic Party.[1]

  1. "Honourable Uchechukwu Maduako". Archived from the original on 5 July 2015. Retrieved 4 July 2015.