Okezie Ikpeazu
Appearance
29 Mayu 2015 - 29 Mayu 2023 ← Theodore Ahamefule Orji | |||
| Rayuwa | |||
| Cikakken suna | Okezie Victor Ikpeazu | ||
| Haihuwa | Jihar Abiya, 18 Oktoba 1964 (61 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Ƙabila | Tarihin Mutanen Ibo | ||
| Harshen uwa | Harshen, Ibo | ||
| Ƴan uwa | |||
| Abokiyar zama | Nkechi Ikpeazu | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
Jami'ar Maiduguri Jami'ar Calabar | ||
| Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Addini | Katolika | ||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||
Okezie Victor Ikpeazu Shine Gwamna na 9th kuma maici a yanzu na Jihar Abia, a Nijeriya. Yakama aiki tun a watan 29 ga watan Mayun 2015. An zabe shi a karkashin jamiyar Peoples Democratic Party.[1][2]
Anazarci
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Abia: Orji's shoes are big but I'll run faster — Ikpeazu". Vanguard Newspapers. Retrieved 2015-04-18.
- ↑ "APGA Faction Adopts Okezie Ikpeazu for Governor". Daily Post. 2015-04-07. Retrieved 2015-04-18.