Jump to content

Nnamdi Kanu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nnamdi Kanu
Rayuwa
Haihuwa Jihar Abiya, 25 Satumba 1967 (57 shekaru)
Karatu
Makaranta Jami'ar Najeriya, Nsukka
Kwalejin Gwamnati Umuahia
Sana'a
Sana'a political activist (en) Fassara
Nnamdi Kanu

Nnamdi Okwu Kanu (an haife shi ne a ranar 25, ga watan Satumba a shekara ta 1967.[1][2] shi ɗan Najeriya da Burtaniya ne[3] kuma mai rajin kafa haramtacciyar ƙasar Biafra, kuma Shine shugaban Indigenous People of Biafra (IPOB), burin IPOB shine ƙirƙirar ƙasar Biafra ga mutanen kudu ta gabacin Najeriya ta hanyar ɓallewa daga Najeriya.[4] Kanu shine darekta na rediyon dake a UK mai suna Radio Biafra.[5] an cafke Kanu a Lagos.

masu zanga-zangar sako Nnamdi Kanu
Nnamdi Kanu a wajen bikin al'ada

A watan Afrailu na Oktoba an saki Nnamdi daga fursuna akan beli, amma tun daga nan bai dawo ba kuma an kulle shi fiye da shekara dukda samun umurnin kotu daban daban da yayi na a sake shi Sanda yake kotu, yabayyana akai akai cikin tufafin ibadar Yahudawa na Jewish prayer shida lullubin fuskar Ya fadi a kotun cewa yayi imani da in Judaikuma yana kallon kansa amatsayin bayahude kuma yakan jagoranci mutanensa na his Bi danyin ibadar yahudawa da wasu abubuwan addinoni.[6] a( 28 ) ga watan afirilun a shekara ta ( 2017),ansaka nnamdi kanu a gidan gyara hali wato fursuna .[7] A ranar( 21), ga watan Oktoba, a shekara ta (2021), Nnamdi Kanu ya fara shari’ar sa. An kama shi a karshen watan Yuni a Kenya sannan aka dawo da shi Najeriya inda aka daure shi. Nnamdi Kanu ya tsere daga kasar a shekara ta (2017), bayan harin da jami’an tsaro suka kai gidansa. A ranar( 21), ga watan Oktoba shekara ta( 2021), an sake kai shugaban ƴan aware na Najeriya wato Nnamdi Kanu a babbar kotun Abuja ya fuskantar shari'a akan tuhumar sa da ake da ƙoƙarin tada zaune tsaye da kuma taka haƙƙin Ɗan Adam sai dai an sake maida shi gidan gyara hali (prison), bayan zaman da akayi ba'a cimma wata yarjejeniya ba.[8]

  1. "Fani kayode Sends Birthday Greetings to Nnamdi Kanu @52". akelicious.net. 26 September 2019. Archived from the original on 28 January 2021. Retrieved 20 November 2019.
  2. Mahr, Krista (April 30, 2019). "The dream of Biafra lives on in underground Nigerian radio broadcasts". Los Angeles Times. Retrieved 20 November 2019. A frequent voice on Radio Biafra is its founder, 51-year-old Nnamdi Kanu, who is patched in from London.
  3. Freeman, Colin (21 January 2017). "The man fighting for independence of the West African nation of Biafra... from a flat in Peckham". The Daily Telegraph. London, UK. Retrieved 7 May 2017.
  4. Allison, Simon (2017-10-06). "Mystery of the missing Biafran separatist". The M&G Online (in Turanci). Retrieved 2019-11-20.
  5. "Nigeria police shoot Biafra supporters". BBC News. 18 December 2015. Retrieved 22 August 2017.
  6. "What's An Igbo 'Jewish High Priest' Doing at Center of Political Drama in Nigeria?". The Forward. Retrieved 17 May 2017.
  7. Hegarty, Stephanie (5 May 2017). "Biafran leader Nnamdi Kanu: The man behind Nigeria's separatists". London, UK: BBC. Retrieved 6 May 2017.
  8. Odeyemi, Joshua (21 October 2021). "Nnamdi Kanu In Court As Trial Resumes". dailytrust.com. Retrieved 21 October 2021.