Macebuh Chinonyerem
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Najeriya |
| Wurin haihuwa | Jihar Abiya |
| Sana'a | ɗan siyasa |
| Muƙamin da ya riƙe | mamba a majalisar wakilai ta Najeriya, da mamba a majalisar wakilai ta Najeriya, |
| Ɗan bangaren siyasa | Peoples Democratic Party da All Progressives Congress |
Macebuh Chinonyerem ɗan siyasar Najeriya ne kuma memba a majalisar dokokin ƙasa ta 4 da ta 5 mai wakiltar mazaɓar Ukwa ta gabas/Ukwa ta yamma a jihar Abia a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar People's Democratic Party. Ya ci gaba da neman kujerar Sanatan Abia ta Kudu a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar APC a zaɓen shekara ta 2011.[1][2]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Tawagar majalisar dokokin Najeriya daga Abia