Sunday Mba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Sunday Mba (an haife shi a shekara ta 1988) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2012.