Uchenna Kanu
Appearance
|
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa | Jihar Abiya, 20 ga Yuni, 1997 (28 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Makaranta |
Southeastern University (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Harshen, Ibo | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.73 m | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Uchenna Kanu (haihuwa 20 Yuni 1997), Ya kasan ce dan wasan kwallan kafa ce e a Nijeriya, ya kasance kuma yana buga gaba wato Atakin a Swedish kulob Linköpings da kuma Najeriya a cikin tawagar kwallon kafa .[1]
Ayyukan duniya
[gyara sashe | gyara masomin]Kanu ya wakilci Najeriya a gasar cin kofin kwallon kafa ta mata ta FIFA ta matasa ‘yan kasa da shekaru 17 da kuma FIFA ta mata ta matasa‘ yan kasa da shekaru 20 . Ta yi babban wasan farko ne a ranar 8 ga Afrilu 2019 a wasan rashin nasara 1-2 ga Kanada.[2]
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]- Uchenna Kanu
- Uchenna Kanu a yayin fafatawa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazartai
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Uchenna Kanu at Soccerway
- ↑ "Uchenna Kanu – 2018 Women's Soccer – Southeastern University". Southeastern University Athletics.