Jump to content

Njoku Nnamdi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Njoku Nnamdi
mutum
Bayanai
Bangare na Majalisar Wakilai (Najeriya)
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Sana'a ɗan siyasa
Muƙamin da ya riƙe mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,
Ɗan bangaren siyasa Peoples Democratic Party

Njoku Nnamdi ɗan siyasar Najeriya ne kuma ɗan majalisar wakilai ta 4 mai wakiltar mazaɓar Bende ta jihar Abia a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar People's Democratic Party.[1]

  1. "ABIA STATE: List of PDP aspirants for House of representatives". Emma Aziken. South East Nigeria. December 5, 2014. Archived from the original on July 5, 2015. Retrieved July 4, 2015.