Anthony Eze Enwereuzor
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Najeriya |
| Suna | Anthony |
| Harsuna | Turanci da Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | ɗan siyasa |
| Muƙamin da ya riƙe | mamba a majalisar wakilai ta Najeriya, |
| Ɗan bangaren siyasa | All Nigeria Peoples Party |
Anthony Eze Enwereuzor ɗan siyasar Najeriya ne kuma ɗan majalisar wakilai ta 4 mai wakiltar mazaɓar Aba ta Arewa/Aba ta kudu a jihar Abia ƙarƙashin tutar jam'iyyar All Nigeria Peoples Party.[1][2]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Politics of zoning in Abia". The Nation. Retrieved 26 July 2015.
- ↑ "house of representatives federal republic of nigeria - National Assembly". National Assembly. 24 November 1999.[permanent dead link]