Osogbo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Osogbo
Osogbo.jpg
birni
ƙasaNajeriya Gyara
babban birninOsun Gyara
located in the administrative territorial entityOsun Gyara
coordinate location7°46′0″N 4°34′0″E Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara
postal code230 Gyara

Osogbo (lafazi: /oshogbo/) birni ne, da ke a jihar Osun, a ƙasar Najeriya. Shi ne babban birnin jihar Osun. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, jimilar mutane 156,694 ne.