Abeokuta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Abeokuta
Abeokutafromolumorock.jpg
birni, babban birni
farawa1825 Gyara
sunan hukumaAbeokuta Gyara
native labelAbeokuta Gyara
ƙasaNajeriya Gyara
babban birninOgun Gyara
located in the administrative territorial entityOgun Gyara
coordinate location7°9′0″N 3°21′0″E Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara

Abeokuta birni ne, da ke a jihar Ogun, a ƙasar Najeriya. Shi ne babban birnin jihar Ogun. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, jimilar mutane 451,607 ne.