Fela Kuti
Appearance



Fela Anikulapo Kuti (An haife shi a 15 ga watan Oktoba, shekara alif ta 1938) a garin Abekuta dake jihar Ogun a yanzu, kuma ya rasu a 2 ga watan Augustan, shekara ta alib 1997 an fi saninsa da Fela Kuti, Fela kawai, ya kasance shahararren mawaƙin Nijeriya ne mai kuma kare yancin Ɗan Adam.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.