Moshood Abiola

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Moshood Abiola
MoshoodAbiola.jpg
Rayuwa
Haihuwa Abeokuta, 24 ga Augusta, 1937
ƙasa Najeriya
ƙungiyar ƙabila Yarbawa
Mutuwa Abuja, 7 ga Yuli, 1998
Yanayin mutuwa kisan kai
Yan'uwa
Abokiyar zama Remi Abiola
Kudirat Abiola
Yara
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa National Council of Nigeria and the Cameroons (en) Fassara
kafin zaben 1993 da aka soke

Moshood Kashimawo Olawale Abiola, Babban Kwamanda na Askarawan Jamhoriyar Tarayya (GCFR) (Yarayu daga 24 August 1937 zuwa 7 July 1998) Dan Nijeriya ne, Bayerabe dan'kasuwa, mawallafi, dan'siyasa, kuma aristocrat din alumman Yoruba Egba, shine Aare Ona Kankafo na kasar Yarbawa.[1] MKO Abiola ya nemi shugaban cin kasar Nijeriya a zaben 1993, wanda sakamakon zaben shugaban kasa na waccan lokaci na soji Ibrahim Babangida yaki yarda dashi, saboda zargin tabka magudi ta aikata ba dai-dai ba.[2] Sau dai a 6 ga watan Yuni shekarar 2018 shugaba Muhammadu Buhari ya tabbatar wa Abiola nasarar zabensa kuma yazama daga cikin shugaban kasar Nijeriya, Dan Jake ne yasa ranar June 12 ta zamanto ranar dimokradiya a Nijeriya aka canja daga 29 na watan Mayu.[3][4]

Abiola yakasance aboki na kud-da-kud ga shugaba Babangida[5] kuma ya taimaka dan ganin Babangida yazama shugaban kasar Nijeriya. Karbuwar da Abiola yasamu a zaben da aka gudanar a watan June 1993 yataho ne daga ko'ina acikin yankunan da shiyoyin Nijeriya da addinai.[6] A lokacin rasuwarsa, yazama wani abun nuni ga dimokradiyar kasar Nijeriya.[7]

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Cite news|url=https://www.vanguardngr.com/2017/10/ona-kakanfos-origin-myth-power-prof-banji-akintoye/%7Ctitle=Are Ona Kakanfo's origin, myth and power by Prof. Banji Akintoye - Vanguard News|date=2017-10-22|work=Vanguard News|access-date=2018-08-15|language=en-US
  2. Hamilton, Janice. Nigeria in Pictures, p. 70.
  3. cite news |title=UPDATED: Buhari declares June 12 Democracy Day, honours MKO Abiola with GCFR |url=http://punchng.com/breaking-buhari-declares-june-12-democracy-day-honours-abiola-with-gcfr/ |accessdate=6 June 2018 |work=Punch Newspapers
  4. cite news |title=BREAKING: Buhari declares June 12 Democracy Day to honour Abiola |url=https://www.premiumtimesng.com/news/headlines/271397-breaking-buhari-declares-june-12-democracy-day-to-honour-abiola.html |accessdate=6 June 2018 |work=Premium Times Nigeria |date=6 June 2018
  5. Rufai, Misbahu. (1990, May 11). A man called MKO. Muslim Journal.
  6. Holman, Michael, and Michela Wrong. "Chief Moshood Abiola Presumed Poll Winner Managed to Straddle the Regional and Religious Split in a Way Few Nigerian Politicians Can Do Today." Financial Times, 8 July 1998, p. 3. Financial Times Historical Archive.
  7. Cite book|url=https://www.worldcat.org/oclc/813166032%7Ctitle=This house has fallen : Nigeria in crisis|last=1957-|first=Maier, Karl,|date=2002|publisher=Westview Press|isbn=9780786730612|location=Boulder, Colo.|oclc=813166032