Segun Odegbami

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Segun Odegbami
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 27 ga Augusta, 1952 (67 shekaru)
ƙasa Najeriya
ƙungiyar ƙabila Yoruba people Translate
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Flag of None.svg Shooting Stars SC1970-1984
Flag of None.svg Nigeria national football team1976-19824623
 
Muƙami ko ƙwarewa forward Translate

Segun Odegbami (an haife shi ran ashirin da bakwai ga Agusta a shekara ta 1952 a Abeokuta), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya.

Segun Odegbami ya buga wasan ƙwallon ƙafa ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Shooting Stars (Nijeriya) daga shekara 1970 zuwa 1984, da ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Nijeriya daga shekara 1976 zuwa 1981.