Jump to content

Lagos

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Legas)
Lagos
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara
cikin garin Lagos
bakin ruwan Lagos
gadan lagas

Jihar Lagos: jiha ce dake kudu maso yammacin Najeriya, bakin tekun Benin. ta yi iyaka da jihar Ogun daga arewa da gabas da Benin a kudu, sai kuma jamhuriyar Benin daga yamma. Daga 1914 zuwa 1954 yankin ya kasance cikin jihar dake karkashin Gudanarwar Birtaniya a karkashin mulkin Najeriya. Kundin tsarin mulki na 1954 ya samar da Legas ta zama birnin tarayyar Najeriya. (yankin Lagos yanada fadin kasa murabba'in kilomita 70).