Farillai, Sunnoni da Mustahabban Alwalla
Farillan Alwala[gyara sashe | gyara masomin]
1) Niyya
2) Wanke Fuska
3) Wanke hannaye zuwa gwiwar hannu
4) Shafar kai
5) Wanke kafafuwa
6) Cucchudawa
7) Gaggautawa
Sunnonin Alwala[gyara sashe | gyara masomin]
1) Wanke hannaye zuwa wuyan hannu
2) Kurkure baki
3) Shaka ruwa
4) Fyacewa
5)Juyo da shafar kai
6) Shafar kunnuwa
7) Sabunta Ruwa
7) Jeranta tsakanin farilla
Mustahabban Alwala[gyara sashe | gyara masomin]
1) Yin bismillah
2) Yin aswaki
3) Kari akan wankewa ta a fuska da hannaye
4) Farawa daga goshi
5) jeranta sunnoni
6) karanta ruwa
7) Farawa da farillai kafin hagu [1] [2]