Fatima Murtala Nyako

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Fatima murtala nyako)
Fatima Murtala Nyako

Fatima Murtala Nyako (An haife ta ranar 14 ga watan Mayun shekara ta alif 1959A.c) a Romana Jihar Katsina. Tana auren Vice Admiral Murtala Nyako, ɗaya daga cikin manyan sojin kasar Nigeria.[1]

Karatu[gyara sashe | gyara masomin]

Tayi makarantar Army Children School, Kaduna inda tayi primary dinta, daga nan ta wuce Queen’s College Yaba, Lagos. Tayi digirinta a Shari’a a Jami’ar Ahmadu Bello Zaria. Kuma tayi makarantar shari’arta a Lagos. Ankirata zuwa ‘Nigerian Bar’ a shekarar 1982.[1]

Rayuwar Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Tayi aiki a matsayin ‘State Council’ daga Ministry of Justice a Jihar Kaduna daga shekarar 1983 zuwa 1986. Daga shekarar 1994 zuwa 1996 itace Alkalin Alkalan Jihar Katsina. A shekerar 2000 an kuma sanya ta shugaban wani High Court na kasa a Abuja. Tana da aure da yaya guda uku (3).[1]

Bibiliyo[gyara sashe | gyara masomin]

  • Sultans of Sokoto : a biographical history since 1804. Abba, Alkasum,, Jumare, I. M. (Ibrahim Muhammad),, Aliyu, Shuaibu Shehu,. Kaduna, Nigeria. ISBN 978-978-956-924-3. OCLC 993295033.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 1.2 Sultans of Sokoto : a biographical history since 1804. Abba, Alkasum,, Jumare, I. M. (Ibrahim Muhammad),, Aliyu, Shuaibu Shehu,. Kaduna, Nigeria.p.p. 251-254 ISBN 978-978-956-924-3.