Ɓangaren kare muhalli na gwamnati
Appearance
Ɓangaren kare muhalli na gwamnati | |
---|---|
position (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | minista |
Organization directed by the office or position (en) | Jerin Ma'aikatun Muhalli |
Yadda ake kira mace | ministra de medi ambient, Umweltministerin da ministrica za okolje |
Yadda ake kira namiji | Umweltminister |
Ministan muhalli (wani lokaci ministan muhalli ko sakataren muhalli) mukamin majalisar zartarwa ne da aka dorawa alhakin kare muhalli da inganta namun daji.Yankunan dake da alaƙa da ayyukan ministar muhalli sun dogara da bukatun ƙasashe ko jihohi.
Ministan muhalli na farko a duniya shi ne dan siyasar Birtaniya Peter Walker daga jam'iyyar Conservative. An nada shi a shekara ta Dari tara da saba'in (1970).
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Duba sauran abubuwa
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin sunayen ministocin muhalli
- Dukkan shafin dake dauke da ministan my Hali