Abarba
Jump to navigation
Jump to search
Abarba | |
---|---|
fruit (en) ![]() ![]() | |
![]() | |
Tarihi | |
Mai tsarawa | Abarba |
Abarba (Ananas comosus). Abarba tana daga cikin kayan lambu waɗanda ake nomawa, ko kuma ace kayan marmari. Abarba tana taimakawa sosai wajen kan lafiyar jiki sannan tanada dadi sosai.