Abawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Abawa;zare ne da ake Samarwa daga taffa( audugar da ake cirema Yaya)ta hanyar kadi da mazari.