Abdul Zubairu
Appearance
Abdul Zubairu (an haife shi a ranar 3 ga watan Oktoba shekara ta alif dari tara da casa'in da takwas 1998 A.C) kwararren dan wasan kwallon kafa ne na Najeriya wanda ke buga wasan tsakiya a Kungiyar kwallon kafa ta SuperLiga ta Serbian Kolubara.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "ŠK Slovan Bratislava futbal – AS Trenčín | Fortuna liga 21. kolo". SportNet (in Basulke). Retrieved 12 June 2022.