Aisha Sarari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Aisha Sarari mawakiya ce fitacciya sannan kyakkyawar mace acikin mata mawaka, Aisha Bata da aure, tayi wakoki da dama a rayuwar ta, tana yin wakokin soyayyah na fadakarwa da kuma na siyasa. A shekarar 2023 tayi ma shugaban kasa buhari da ze sauka Mulki Waka Mai taken " sai wata Rana baba buhari" wakar ta bazu a ko ina a kasar nijeriya.[1]

Wakokin Ta.

  • Yammatah da samari
  • SE wata Rana baba buhari
  • nadama
  • Duniyar so
  • Zancen soyayyah
  • Aure

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://manuniya.com/tag/aisha-sarari/