Alkunya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Alkunya na nufin sunan da aka jingina wa mutum a maimakon sunanan sa na asali ko sunan sa na yanka, don wani siffa tashi ko aikin da ya aikata ko kuma wani abu da ya kirkiro. akan ba wa mutum alkunya da sunan garinsa, sunan unguwar sa, sunan yarensa ko kabilarsa da dai sauransu.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]