Amal Clooney

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Amal Clooney ( Template:Nee ; Larabci: أمل علم الدين‎  ; an haife shi a ranar 3 ga watan Fabrairu shekarara alif dubu daya da dari tara da sana'in da takwas (1978)) barrister ɗan Lebanon ne kuma ɗan Biritaniya.