Kogin Anti Crow
Appearance
(an turo daga Anti Crow River)
| Kogin Anti Crow | |
|---|---|
| General information | |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 42°59′30″S 171°29′58″E / 42.99176°S 171.49946°E |
| Kasa | Sabuwar Zelandiya |
| Territory |
Canterbury (mul) |
| Yankin kariya |
Arthur's Pass National Park (en) |
| River mouth (en) |
Waimakariri River (en) |
Kogin Anti Crow shi din ƙaramin kogi ne da ke cikin filin shakatawa na Arthur's Pass, Canterbury,wanda yake yankin New Zealand . Yankin rafi ne na kogin Waimakariri kuma ana kiransa ne saboda kwarin da ke gaban kogin Crow . Dutsen Damfool yana kan kwarin Anti Crow River.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin koguna na New Zealand
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- Bayanin Ƙasa New Zealand - Nemi Sunayen Wuri
