Asabari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
JS_Icon_Edit
JS_Icon_Edit

Asabari:kamar labulen kofa ne da akeyi da siraran kara ko gamba ko wani abu daban,ana Saka shi daga wajen kofa yawanci domin kare feshin ruwa ko rana.