Atampha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

ATAMPHA[gyara sashe | gyara masomin]

Atampha[1](Ankara)suturace da Ake amfani da ita domin ado da kwalliya,Atampha dea suturace me kyau wadda akeyima kwalliya da duwatsu ko Wani abun ado ko sirfani dadea sauransu. Atampha Wanda Ake Kira da Ankara kabilu da Dama suna amfani da ita kmar hausawa,yaroba,deadea sauransu. ==Atampha=Mafi yawancin kasashen afirca na yin ado da ita harma da wasu kasashen,kasashen sun hada da kamaroon,kwadebuwa,chadi,Togo, Ghana, Nigeria,Niger,Mali dadea sauransu. A wasu kabilun kmar yoroba maxa na Dinka atampha(Ankara) Domin biki ko suna kokuma hkanan dadea sauransu.Fatan za'a chigaba da ado da kwalliya me fa'ida da amfani.

Manazarta==[gyara sashe | gyara masomin]

[[File:An old woman selling pagnes.jpg200ps|An_old_woman_selling_pagnes]][gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.facebook.com/groups/9004379396269578/permalink/9975117332529108/?app=fbl