Bag

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Bag ( jaka ) wani nau'in kayan amfani ne da ake amfani dashi wajen daukar kayayyaki, Wanda yake da saukin amfani. Akanyi jaka da kaya, fata, roba ko fefa. [1]


Ana amfani da jaka wurin daukar kayan sakawa, kayan cefane da sauran kayan amfani da dama. [2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Chenoune, Farid (2005). Carried Away: All About Bags. Vendome Press. ISBN 9780865651586.
  2. "Språkrådet". Archived from the original on 30 November 2012. Retrieved 3 December 2016.