Bayanau
bayanau | |
---|---|
bangaren magana | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | content word (en) |
Gajeren suna | ADV |
Described at URL (en) | glottopedia.org…, glottopedia.org…, glottopedia.org… da lexicon.hum.uu.nl… |
Represents (en) | condition (en) |
Amfani wajen | Universal Dependencies (mul) |
Entry in abbreviations table (en) | م ف, zf. da ق |
bayanau | |
---|---|
bangaren magana | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | content word (en) |
Gajeren suna | ADV |
Described at URL (en) | glottopedia.org…, glottopedia.org…, glottopedia.org… da lexicon.hum.uu.nl… |
Represents (en) | condition (en) |
Amfani wajen | Universal Dependencies (mul) |
Entry in abbreviations table (en) | م ف, zf. da ق |
Bayanau kalmomi ne da ke yin ƙarin bayani game da aikatau. Wannan bayani da suke yi shi ya ke fito da aikin a fili. Sukan faɗi gurin da aka yi aikin, lokacin da aka yi aiki ko kuma yadda aka yi, ake yi ko za a yi aiki.
Ma’anar Bayanau
[gyara sashe | gyara masomin]Masana suka ce, kalma ce da ke yin ƙarin bayani game da aikatau a cikin jimla. Wato kenan, wannan kalma, ita ce fitilar da take haskaka aikatau a ganshi a fahimce shi.
Rabe-Raben Bayanau
[gyara sashe | gyara masomin]- Bayanau na wuri.
- Bayanau na lokaci.
- Bayanau na yanayi.
- Bayanau na Wuri
Bayanau, kalmomi ne da ke yin bayanani game da aikatau a cikin jimla. Bayanau ya rarrabu zuwa bayanau na wuri wanda ke bayyana wurin da aka yi aiki, ko za a yi ko kuma ake cikin yin aikin. Sai kuma bayanau na lokaci, wanda ke bayyana lokacin da aka yi aikin, ko za a yi ko kuma ake cikin yin aiki. Haka nan kuma akwai bayanau na yanayi, wanda shi kuma nuni yake zuwa ga yadda aka aiwatar da aikin, ko za a aiwatar ko kuma ake aiwatar da aikin. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-08-11. Retrieved 2021-03-11.
- ↑ Bunza A.M. (2002). Rubutun Hausa Yadda Yake da Yadda Ake Yin Sa Don Masu Koyo da Koyarwa. Irshad Islamic Publication Cetre LTD. 31, Adelabu Street, Surulere, Lagos-Najeriya. Jinju M.H. (1981). Rayayyen Nahawun Hausa. Northern Nigerian Publishing Company Limited. Sani M.A.Z. (1999). Tsarin Sauti da Nahawun Hausa. University Press PLC, Ibadan - Najeriya. Sani M.A.Z., Muhammad A., da Rabeh B. (2000). Exam Focus Hausa Language Don Masu Rubuta Jarabawar WASSCE da SSCE. University Press PLC, Ibadan - Najeriya. Yahaya I.Y., Zariya M.S., Gusau S.M., da ‘Yar’aduwa T.M. (1992). Darrusan Hausa Don Manyan Makarantun Sakandire 1. University Press PLC, Ibadan-Nigeria. Yahaya I.Y., Zariya M.S., Gusau S.M., da ‘Yar’aduwa T.M. (1992). Darrusan Hausa Don Manyan Makarantun Sakandire 3. University Press PLC, Ibadan-Nigeria.