CFA franc ( sefar yammaci Afirka)
Appearance
(an turo daga CFA franc ( sefar yammaci Afirka)
CFA franc | |
---|---|
kuɗi | |
Bayanai | |
Unit symbol (en) | FCFA |
| |||||||
|
Sefa ta yammacin Afrika a faransance, Franc CFA dai Suffar kudi ce waɗanda ake anfani da su a wasu kasashe na Afrika ta yamma. Kudi ne wadan darajar su danganta ne da darajar kudaden Turai na Euro. Duk wanni hukunci wanda ya danganci Sefa dai ana daukar shi tare da izinin bankin Faransa. Faransa dai ita ce ta reni kasashen mulkin mallaka da ta tayi masu na tsawon shekaru da shekaru. Alkalunmai sun nuna cewar a da darajar Sefar Yammacin afrika ta fi darajar Sefar Faransa ama ita faransar tayi almundahana ta rage darajar ta Sefar. Wasu ƙasashen suna tunanin buda Babban Banki nasu na kansu.