Concepción, Chile

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Ciudad-Puerto-de-Concepción.png
Concepción: 36° 46' 22" S 73° 03' 47" W
Comuna de Concepción.svg

Concepción (IPA: Kon.sepˈsjon) birni ne, da ke a yankin Concepción, a ƙasar Chile. Ita ce babban birnin yankin Concepción. Bisa ga kimanta a shekara ta 2009, Concepción tana da yawan jama'a 229,665. An gina birnin Concepción a shekara ta 1550.

[gyara sashe | Gyara masomin]

Alaƙa[gyara sashe | Gyara masomin]

Wannan kasida guntu ne: yana bukatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.