Jump to content

Dabarun koyarwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

DABARUN KOYARWA

[gyara sashe | gyara masomin]

Dabarun koyarwa itace hanyoyi na kima da dabara Wanda malami yake amfani dashi awajen koyarwa.

Afagen koyarwa Kwarewar Malami wajen amfani da hikima da fasa domin Jan hankalin dalibi akan darasi, yana taka muhimmiyar rawar gani wajen saukakawa dalibai fahimtar karatu.

Misalin ire-iren dabarun koyarwa

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Dabarar koyarwa tahanyar wasa
  • Dabarar koyarwa baidaya
  • Dabarar koyarwa ta hanyar tattaunawa
  • Dabarar koyarwa ta hanyar barin aji da dalibai