Jump to content

Daejeon

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Daejeon


Wuri
Map
 36°21′00″N 127°23′06″E / 36.35°N 127.385°E / 36.35; 127.385
Ƴantacciyar ƙasaKoriya ta Kudu
Yawan mutane
Faɗi 1,475,221 (2018)
• Yawan mutane 2,732.09 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 539.96 km²
Sun raba iyaka da
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Daejeon Metropolitan Government (en) Fassara
Gangar majalisa Daejeon municipal council (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+09:00 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2 KR-30
Wasu abun

Yanar gizo daejeon.go.kr…
Daejeon.

Daejeon (lafazi : /tejon/) birni ne, da ke a ƙasar Koriya ta Kudu. Daejeon tana da yawan jama'a 1,512,189 bisa ga jimillar shekarar 2017. An gina birnin Daejeon kafin karni na tara bayan haifuwan annabi Issa. Shugaban birni Daejeon Lee Jae Gwan ne.