Jump to content

Dambun nama

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Dambun Nama)
Dambun Nama

Dambun Nama wani nau'in abincin kwadayine wanda hausawa ke sarrafa naman kamar Naman Kaji da naman Shanu da naman rago wajen komawa Kaman Dambu. Ana dafa naman ne sai a Daka shi har yayi sumul sannan sai a soya shi da mai.[1]

Yadda ake Dafa Dambun Nama

[gyara sashe | gyara masomin]

Ki wanke nama sosai ki dora a wuta. Ki zuba kayan kamshi da albasa ki rufe ki barshi ya dahu sosai. Ki zuba maggi da salt. [2]