Dambun shinkafa
Appearance
(an turo daga Dambun Shinkafa)
Dambun Shinkafa wani nau'in abincine mai ni'ima da dadi wanda ake samunshi a kasar Hausa. Ana dafa dambun Shinkafa ne da Markadaddiyar Shinkafa sai a sanya a dafa a hada da miya ko mai da barkono. [1]