Ɗan kunne
Appearance
(an turo daga Dankunne)
Ɗan kunne | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | bijou (en) da ear ornament (en) |
Kayan haɗi | gemstone (en) |
Model item (en) | ear cuff (en) |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Dankunne dai wani nau'in kayan ado ne da ake sawa a gefen kunne.Mafi yawa mata ke amfani dashi domin yin kwalliya.
Ire-Iren Dankunne
[gyara sashe | gyara masomin]Awai ire-iren dankunne da ake amfani da su kamar haka:
1.Dankunne na Zinari
2.Dankunne na Azurfa
3.Dankunnen karfe
4.Dankunnen Roba.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Yan kunne masu kyau
-
Yan kunne