Dehri
Appearance
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Gari ne da yake a Birnin Rohtas dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 137,231.