Electric Cable
Appearance
Electric Cable | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | appliance (en) da installation (en) |
Yana haddasa | cable routing (en) |
Gudanarwan | electrician (en) |
Electric Cable wani abu ne dake dauke da waya ko kuma wayoyi dasuke amfani a matsayin coductor ma'ana masu daukar wutar lantarki.
Ana amfani da electric cable ne wajan hada abubuwa guda biyu. Cable yana bada gudummawa wajan aika electrical signal daga wani guri zuwa wani wurin. Yawanci cable yana zuwa ne da wayar conductor guda daya da kuma abin kariya wanda yake lullube dashi domin kariya ga wanda ke amfani dashi.
Ire-ire
Electric cable yana da siffofi kala kala da kuma quality daban daban ko wane da irin current din da yake dauka da kuma irin aikin da yakeyi.
Akwai direct buried cable, flexible cable, heliax cable, filled cable da kuma non metallic sheathed cable