Falalar Kyawawan Halaye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

KYAWAWAN HALAYE

Annabi صلى الله عليه وسلم ya ce: "Babu wani abu da zai fi kyawawan halaye nauyi a ma'auni (ranar alkiyama), da kyawawan halaye mutum zai kai matsayin mai yawan azumi da sallah (na nafila)."

           Abu Dàwud:4799

سبحانك اللهم وبحمدك أشهد أن لا إله إلا أنت أستغفرك واتوب اليك