Fawa
Appearance
![]() | |
---|---|
sana'a da Ausbildungsberuf (mul) ![]() | |
| |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
tradesperson (en) ![]() ![]() |
Wurin aiki |
butcher shop (en) ![]() |
Field of this occupation (en) ![]() |
butchering (en) ![]() |
Product or material produced (en) ![]() | nama |
Patron saint (en) ![]() |
Luke the Evangelist (en) ![]() ![]() |


Sana'ar fawa tana ɗaya daga cikin tsofaffin sana'o'i a kasar Hausa. Sana'a ce da ta shafi harkar saida nama da fiɗa.