Habaici

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Habaici kalmomi ne da ake amfani da su wajen muzantawa ko tozarta mutum a fakaice [1] musamman idan ana son a sa mutum baƙin ciki ko kuma ya ji haushi sai a dinga yin magana a kan abinda ya shafe shi ko kuma wasu ɗabi'unshi. Kamar a ce a dinga yin magana a kan aikin mutum ko sana'ar shi musamman ta banza! Mafi akasari mata sun fi maza yin habaici.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-01-28. Retrieved 2021-03-11.