Harin Bam a Gombe, Yuli 2015

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harin bam a Gombe, 2015
attempted murder (en) Fassara
Bayanai
Kwanan wata 2015
Wuri
Map
 10°17′00″N 11°10′00″E / 10.2833°N 11.1667°E / 10.2833; 11.1667

A ranakun 16 da 22 ga watan Yulin 2015, an kai harin bam a birnin Gombe na Najeriya - ga dukkan alamu ƙungiyar Boko Haram mai da'awar jihadi ce ta kai harin. [1] [2]

Wai-wa-ye[gyara sashe | gyara masomin]

Rikicin Boko Haram ya tsananta a tsakkiyar shekarar 2010, ciki har da hare-hare a garin Gombe dake arewa maso gabashin Najeriya a watan Disamba 2014, Janairu 2015 da Fabrairu 2015.

Hari[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 16 ga watan Yunin 2015 a Gombe, an kai harin bam sau biyu a wata kasuwa mai cike da cunkoson jama'a da yammacin rana, inda mutane 49 suka mutu, wasu 71 kuma suka jikkata. [1] Bam na farko ya tashi ne a wajen wani shagon sayar da takalma, na biyu kuma ya tashi a wajen wani shagon ɗan China da ke gabansa. [1]

Wani harin[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 22 ga watan Yunin 2015 a Gombe aƙalla bama-bamai biyu sun tashi a tashoshin mota guda biyu, inda suka kashe aƙalla mutane 29. [2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 1.2 Twin blasts in northern Nigeria have killed at least 49 people
  2. 2.0 2.1 Many dead in Gombe bombing