Haseena Begum
Appearance
15 ga Augusta, 2018 - District: reserved seats for women in the provincial assembly of Punjab (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa |
Bahawalpur (en) | ||
| ƙasa | Pakistan | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Pakistan Muslim League (N) (en) | ||
Haseena Begum (an haife ta 1 Janairun shekarar 1961) ƴar siyasan Pakistan ce wanda ya kasance memba na Majalisar Lardi na Punjab, daga Mayun shekarar 2013 zuwa Mayu 2018.
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haife ta a ranar 1 ga Janairun shekara ta 1961 a Bahawalpur . [1]
Sana'ar siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]An zabe ta a Majalisar Lardin Punjab a matsayin 'yar takarar Pakistan Muslim League (PML-N) a kan kujerar da aka kebe ga mata a babban zaɓen Pakistan na 2013 . [2]
An sake zaɓe ta a Majalisar Lardin Punjab a matsayin 'yar takarar PML-N a kan kujerar da aka keɓe ga mata a babban zaɓen Pakistan na shekara ta 2018.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Punjab Assembly". www.pap.gov.pk. Archived from the original on 13 June 2017. Retrieved 6 February 2018.
- ↑ "2013 election women seat notification" (PDF). ECP. Archived (PDF) from the original on 27 January 2018. Retrieved 6 February 2018.