Jump to content

Hilary edeoga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Hilary Edeoga Odo (an haife ta a ranar 28 ga Nuwamba, 1960) masaniyyar kimiyya ce daga Najeriya kuma farfesa a fannin lissafin shuka-shuke da kuma cytogenetics . Ta yi aiki a matsayin Mataimakiyar Shugaban Jami'ar Aikin Gona ta Michael Okpara daga 2011 zuwa 2016.