Jump to content

Helga Hoffmann

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Hoffmann)
Helga Hoffmann
Rayuwa
Haihuwa Saarbrücken (en) Fassara, 24 Satumba 1937 (87 shekaru)
ƙasa Jamus
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 62 kg
Tsayi 168 cm
Helga Hoffmann
Helga Hoffmann a gefe

Helga Hoffmann ( German pronunciation: [ˈHɛlɡa ˈhɔfˌman] ( </img>  ; an haife tane a ranar 24 ga watan Satumban shekarar 1937) it's ce Yar wasan wasan tsere na kasar Jamus. Ta kuma shiga cikin tsalle-tsalle na mata a shekarar 1956, da shekarar 1960 da kuma shekarar 1964 na Olympics na bazara.[1]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Helga Hoffmann Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 17 April 2020. Retrieved 15 December 2017.