Jump to content

Dawakai a Sudan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Horses in Sudan)
Dawakai a Sudan
Bayanai
Facet of (en) Fassara doki
Wuri
Map
 15°N 32°E / 15°N 32°E / 15; 32
Horses in sudan

Dawakai a sudan

Tarihin mahayan Sudan yadda suka samu yanci, tare da shedar cewa dawaki anyi amfani da su a lokacin baya 1000 BC. Daban da sauaran ra’a yoyi, Dawakai sun bayyana a sudan tun kafin zuwan musullmai masu tafiye tafiye don yada addini. Sun rike al’ada da mahimmanci, mussamman tare da al’adu na yankin Dafur, Wurin da tseran doki ya zama gasa tun sha shidda ga watan shekara dari(100) baya, turawan mulkin mallaka sun nemo wata hanyar gabatar tseran doki, wasan polo, tent pegging cikin shekarar alif dubu daya da dari tara da ishirin da tara, Wanda ya cigaba da tafiya bayan Sudan ta samu yancin a shekarar alif dubu daya da dari tara da hamsin da biyar. Cigaba da yaduwar kula da doki tare da sakawar thoroughbreds a ingila a shekarar alif dubu daya da dari tara da arba’in da hadu, Amman wannan ya kunshi iri da ya saba da wurin, sudan sun fuskanci wata cuta kamar cutar dawaki ta yankin afirica da kuma cutar piroplasmosis.

The DAD shine abubuwa guda hudu daya danganci iri na doki cewar kasar Sudan: Dangols ko kuma Dangolawi, Shi iri ne na kasar Sudan.

Mahayan sun kasance tsofaffi ne a yankin Sudan, sun kasance sheda Yayin amfani da saura na dawakin Nubian chariot, yayin lokacin 1000 BC. Dangane da Mmoun A. Mekki shine gabadaya mataimaki na gabadaya mahayan yankin sudan a shekarar alif dubu daya da dari tara da casa’in da hudu, dawakan an gabatar dasu a lokacin Nubians a 2000 BC. Daban da sauran ra’ayoyin ya kasance a wurin a yankin Sudan tun kafin zuwa masu tafiye tafiye don yada addini musulunci daga cikin sahara.

Sudan sunfi kowa mafi yawancin iri na dabbobi ( Shanu, Akuya , Rakumi, Jakki, Rago da sauran su) a duka yankin afirika, tare da jakkin dawa wanda ya kasance yafi doki yawa a yankin. Dangane da yadda gwamnatin kasar sudan ta bayyana tsari a shekarar alif dubu biyu da tara