Hussaina Gwambe Tsigai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Hussaina Gombe Tsigai

Tsohuwar jaruma ce a harkan sana'ar masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud, tayi fice a fim din Hausa na barkwanci a matsayin Mai dakin margayi Rabilu Musa Ibro.[1]

==Rasuwa==[gyara sashe | gyara masomin]

Hussaina gombe wacce ake ma lakabi da tsigai ta rasu ne sanadiyyar hadarin mota tare da abokin aikin ta shuaibu kulu akan hanyar su ta dawowa daga Legos sun je taro .yanzu haka tanada Kani a kanniwud salisu s Fulani kanine gare ta.[2][3]

  1. http://nadfabs.blogspot.com/2014/01/tuna-baya.html?m=1
  2. https://www.labarunhausa.com/5797/takaitaccen-tarihin-jaruman-kannywood-20-da-silar-mutuwarsu/[permanent dead link]
  3. https://aminiya.ng/jarumi-salisu-s-fulani-ya-angwance/